Romawa 6:17 - Littafi Mai Tsarki17 Amma godiya tā tabbata ga Allah, ko da yake dā can ku bayin zunubi ne, a yanzu kam kuna biyayya da zuciya ɗaya ga irin koyarwar nan da aka yi muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Amma godiya ga Allah don ko da yake a dā ku bayi ne ga ikon zunubi, da dukan zuciyarku kun yi biyayya ga irin koyarwar da aka danƙa muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |