Romawa 6:12 - Littafi Mai Tsarki12 Saboda haka, kada ku yarda zunubi yă mallaki jikin nan naku mai mutuwa har da za ku biye wa muguwar sha'awarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Saboda haka kada ku bar zunubi yă mallaki jikin nan naku mai mutuwa yă sa ku zama masu biyayya ga mugayen sha’awace-sha’awacensa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |