Romawa 6:10 - Littafi Mai Tsarki10 Mutuwar nan da ya yi kuwa, ya mutu ne sau ɗaya tak ba ƙari, saboda shafe zunubanmu, amma rayuwar da yake yi, yana rayuwa ne, rayuwa ga Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Mutuwar da ya yi, ya mutu ne sau ɗaya tak, saboda yă shafe zunubi, amma rayuwar da yake yi, yana yi ne cikin tarayya da Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |