Romawa 5:5 - Littafi Mai Tsarki5 ita sa zuciyar nan kuwa ba ta sāce iska faufau, domin Allah ya kwarara ƙaunarsa a zukatanmu, ta wurin Ruhu Mai Tsarki da aka ba mu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Bege kuwa ba ya ba mu kunya, domin Allah ya zuba ƙaunarsa a zukatanmu ta wurin Ruhu Mai Tsarkin da ya ba mu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |