Romawa 5:3 - Littafi Mai Tsarki3 Banda haka ma, har muna taƙama da shan wuyarmu, da yake mun sani shan wuya take sa jimiri, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ba haka kawai ba, amma muna kuma da farin ciki cikin shan wuyanmu, gama mun san cewa shan wuyan nan takan haifi jimiri; အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |