Romawa 5:21 - Littafi Mai Tsarki21 Wato kamar yadda mallakar zunubi mutuwa ce, haka mallakar Allah ta wurin alheri adalci ce, da take bi da mu zuwa rai madawwami ta wurin Yesu Almasihu Ubangijinmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 domin, kamar yadda zunubi ya yi mulki cikin mutuwa, haka ma alheri yă yi mulki ta wurin adalci yă kuwa kawo rai madawwami ta wurin Yesu Kiristi Ubangijinmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |