Romawa 5:20 - Littafi Mai Tsarki20 Shari'a fa, an shigo da ita ne, don laifi yă haɓaka. Amma a inda zunubi ya haɓaka, alherin Allah ma ya fi haɓaka ƙwarai da gaske. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 An ba da dokar don mu ga yadda laifi yake da girma. Amma da zunubi ya ƙaru, sai alheri ya ƙaru sosai, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |