Romawa 5:2 - Littafi Mai Tsarki2 Ta wurinsa kuma muka sami shiga alherin nan da muke a ciki, saboda bangaskiyarmu, muna kuma taƙama da sa zuciyarmu ga samun ɗaukakar nan ta Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 ta wurinsa ne muka sami shiga wannan alherin da muke tsaye yanzu, ta wurin bangaskiya. Muna kuma farin ciki a begen ɗaukakar Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |