Romawa 5:11 - Littafi Mai Tsarki11 Banda haka ma, har muna fariya da Allah ta wurin Ubangijinmu Yesu Almasihu, wanda ta wurinsa ne muka sami sulhun nan a yanzu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Ba ma haka yake kawai ba, har muna farin ciki da Allah ta wurin Ubangijinmu Yesu Kiristi, wanda ta wurinsa yanzu muka sami sulhu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |