Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Romawa 4:7 - Littafi Mai Tsarki

7 da ya ce, “Albarka tā tabbata ga waɗanda aka yafe wa laifofinsu, Waɗanda kuma aka shafe zunubansu,

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

7 “Masu albarka ne waɗanda aka gafarta laifofinsu, waɗanda aka kuma rufe zunubansu.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Romawa 4:7
10 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Ka gafarta wa jama'arka zunubansu, Ka kuwa gafarta musu dukan kuskurensu,


Sai aka kawo masa wani shanyayye, kwance a gado. Da Yesu ya ga bangaskiyarsu, sai ya ce wa shanyayyen, “Ɗana, ka yi farin ciki, an gafarta maka zunubanka.”


Haka kuma Dawuda ya yi maganar albarkar da aka yi wa mutumin da Allah yake lasafta adalci a gare shi, ba don ya yi aikin lada ba,


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ