Romawa 4:2 - Littafi Mai Tsarki2 Gama in da Ibrahim ya sami kuɓuta ta aikinsa na lada, ashe kuwa, yana da abin yin taƙama ke nan, amma fa ba a gaban Allah ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 In fa da gaske ne Ibrahim ya sami kuɓuta ta wurin ayyuka, yana da abin da zai yin taƙama da shi ke nan, amma ba a gaban Allah ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |