17 Ba su kuma san hanyar salama ba.”
17 ba su kuma san hanyar salama ba.”
Hanyar salama ba ku san ta ba. Ba adalci a hanyoyinku, kukan karkatar da hanyoyinku, ba wanda zai yi tafiya lafiya a cikinku.
To, da yake mu kuɓutattu ne ta wurin bangaskiya, muna da salama ke nan a gun Allah, ta wurin Ubangijinmu Yesu Almasihu.
Domin yă haskaka na zaune cikin duhu, Da waɗanda suke zaune a bakin mutuwa, Domin ya bishe mu a hanyar salama.”
Domin kuwa ƙofar zuwa rai ƙunƙunta ce, hanyarta mai wuyar bi ce, masu samunta kuwa kaɗan ne.”
Allah ya ce, “Ba salama ga mugaye.”
Ta ko'ina suka bi sai hallaka da baƙin ciki,
“Babu tsoron Allah a cikin sha'aninsu sam.”