Romawa 2:7 - Littafi Mai Tsarki7 Waɗanda suke neman daraja da ɗaukaka da kuma dawwama ta wurin naciyarsu ga aikata nagarta, zai saka musu da rai madawwami. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ga waɗanda ta wurin naciya suna yin nagarta suna neman ɗaukaka, girma da rashin mutuwa, su za a ba su rai madawwami. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |