Romawa 2:16 - Littafi Mai Tsarki16 A wannan rana Allah zai yi wa 'yan adam shari'a a kan asiransu, ta wurin Yesu Almasihu, bisa ga bishara da nake wa'azinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Wannan zai faru a ranar da Allah ta wurin Yesu Kiristi zai shari’anta ɓoyayyun abubuwan da mutane suka yi, yadda bisharata ta furta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |