Romawa 2:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ayyukansu sun nuna, cewa abin da Shari'a ta umarta a rubuce yake a cikin zukatansu, lamirinsu kuwa yana shaidawa, tunaninsu kuwa yana zarginsu, ko kuma yana kāre su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 To, da yake sun nuna cewa abubuwan da dokar take bukata suna a rubuce a zukatansu, lamirinsu yana kuma ba da shaida, tunaninsu kuwa yanzu yana zarginsu ko kuma yana kāre su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |