Romawa 2:10 - Littafi Mai Tsarki10 Amma Allah zai ba da daraja, da ɗaukaka, da salama ga dukan waɗanda suke aikata nagarta, da fari ga Yahudawa, sa'an nan ga al'ummai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 amma akwai ɗaukaka, girma da salama ga duk mutumin da yake aikata alheri, da farko Yahudawa, sa’an nan Al’ummai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |