Romawa 16:26 - Littafi Mai Tsarki26 Asirin nan kuwa sanar da shi ga dukan al'ummai, ta wurin littattafan annabawa, bisa ga umarnin Allah Madawwami, domin a jawo su, su gaskata, su yi biyayya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 amma yanzu kuwa aka bayyana, aka kuma sanar ta wurin rubuce-rubucen annabawa bisa ga umarnin Allah madawwami, domin dukan al’ummai su gaskata su kuma yi masa biyayya အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |