Romawa 15:9 - Littafi Mai Tsarki9 al'ummai kuma su ɗaukaka Allah saboda jinƙansa. Yadda yake a rubuce, “Domin haka zan yabe ka a cikin al'ummai, In kuma yi waƙar yabon sunanka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 domin Al’ummai su ɗaukaka Allah saboda jinƙansa, kamar yadda yake a rubuce, “Saboda haka zan yabe ka a cikin Al’ummai; zan rera waƙoƙi ga sunanka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |