Romawa 15:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ai, duk abin da aka rubuta tun dā, an rubuta shi ne domin a koya mana, domin mu ɗore a cikin sa zuciyar nan tamu ta wurin haƙuri da ta'aziyyar da Littattafai suke yi mana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Gama duk abin da aka rubuta a dā an rubuta ne domin yă koya mana, don ta wurin jimrewa da kuma ƙarfafawar Nassosi mu kasance da bege. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |