Romawa 15:3 - Littafi Mai Tsarki3 Gama ko Almasihu ma bai yi sonkai ba, amma kamar yadda yake a rubuce cewa, “Zagin da waɗansu suka yi maka duk yā komo kaina.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Gama ko Kiristi ma bai gamshi kansa ba, amma kamar yadda yake a rubuce cewa, “Zage-zagen da waɗansu suka yi maka, duk sun fāɗo a kaina.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |