Romawa 15:21 - Littafi Mai Tsarki21 sai dai kamar yadda yake a rubuce, “Waɗanda ba a taɓa faɗa wa labarinsa ba, za su gane, Waɗanda ba su taɓa jin labarinsa ba ma, za su fahimta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Sai dai kamar yadda yake a rubuce, “Waɗanda ba a faɗa musu labarinsa ba za su gani, waɗanda kuma ba su ji ba za su fahimta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |