Romawa 15:18 - Littafi Mai Tsarki18 Ba zan kuskura in faɗi kome ba, sai abin da Almasihu ya aikata ta wurina, a wajen sa al'ummai biyayya ta wurin maganata da aikina, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Ba zan yi karambani in faɗi kome ba sai dai abin da Kiristi ya aikata ta wurina a jagorantar da Al’ummai su yi biyayya ga Allah ta wurin abin da na faɗa da kuma aikata အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |