Romawa 14:3 - Littafi Mai Tsarki3 To, kada fa mai cin kome ɗin nan yă raina wanda ya ƙi ci, kada kuma wanda ya ƙi cin nan, yă ga laifin mai ci, domin Allah ya riga ya karɓe shi hannu biyu biyu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Mutumin da yake cin kowane irin abinci, kada yă rena wanda ba ya cin, wanda kuma ba ya cin kowane irin abinci, kada yă ga laifin mutumin da yake ci, domin Allah ya riga ya karɓe shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |