Romawa 14:18 - Littafi Mai Tsarki18 Wanda duk yake bauta wa Almasihu ta haka, abin karɓa ne ga Allah, yardajje ne kuma ga mutane. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 duk kuwa wanda yake bauta wa Kiristi a haka yana faranta wa Allah rai ne, yardajje kuma ga mutane. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |