Romawa 14:15 - Littafi Mai Tsarki15 In kuwa cimarka tana cutar ɗan'uwanka, ashe, ba zaman ƙauna kake yi ba. Kada fa cimarka ta hallaka wannan da Almasihu ya mutu dominsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 In kana ɓata wa ɗan’uwanka zuciya saboda abincin da kake ci, ba halin ƙauna kake nunawa ba ke nan. Kada abincin da kake ci yă zama hanyar lalatar da ɗan’uwanka wanda Kiristi ya mutu dominsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |