Romawa 14:11 - Littafi Mai Tsarki11 Domin a rubuce yake, “Na rantse da zatina, in ji Ubangiji, kowace gwiwa sai ta rusuna mini, Kowane harshe kuwa sai ya yabi Allah.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 A rubuce yake cewa, “ ‘Muddin ina raye,’ in ji Ubangiji, ‘kowace gwiwa za tă durƙusa a gabana; kowane harshe kuma zai furta wa Allah.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |