Romawa 14:10 - Littafi Mai Tsarki10 To, kai, me ya sa kake ganin laifin ɗan'uwanka? Kai kuma, me ya sa kake raina ɗan'uwanka? Ai, dukkanmu za mu tsaya a gaban kursiyin shari'ar Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Kai kuwa, don me kake ganin laifin ɗan’uwanka? Ko kuma don me kake rena ɗan’uwanka? Gama duk za mu tsaya a gaban kujerar shari’ar Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |