Romawa 13:14 - Littafi Mai Tsarki14 Amma ku ɗauki halin Ubangiji Yesu Almasihu, kada kuwa ku tanadi halin mutuntaka, don biye wa muguwar sha'awarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 A maimakon haka, ku ɗauki halin Ubangiji Yesu Kiristi, kada kuma ku yi tunani game da yadda za ku gamsar da sha’awace-sha’awacen mutuntaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |