Romawa 13:13 - Littafi Mai Tsarki13 Mu tafiyar da al'amuranmu yadda ya dace a yi da rana, ba a cikin shashanci da buguwa, ko fasikanci da fajirci, ko jayayya da kishi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Bari mu tafiyar da al’amuranmu yadda ya dace a yi da rana, ba a cikin shashanci da buguwa ba, ba cikin fasikanci da rashin kunya ba, ba kuma cikin faɗa da kishi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |