Romawa 13:12 - Littafi Mai Tsarki12 Dare fa ya ƙure, gari ya kusa wayewa. Sai mu watsar da ayyukan duhu, mu yi ɗamara da kayan ɗamara na haske. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Dare fa ya kusan ƙarewa; gari kuma yana gab da wayewa. Saboda haka bari mu kawar da ayyukan duhu mu kuma yafa kayan yaƙi na haske. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |