Romawa 12:17 - Littafi Mai Tsarki17 Kada ku rama muguntar kowa da mugunta. Ku yi ta lura al'amuranku su zama daidai a gaban kowa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Idan kowa ya yi muku mugunta, kada ku sāka masa da mugunta. Ku lura don ku aikata abin da kowa zai iya gani cewa daidai ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |