Romawa 12:10 - Littafi Mai Tsarki10 A game da ƙaunar 'yan'uwa kuwa, ku ƙaunaci juna gaya. A wajen ba da girma, kowa yă riga ba ɗan'uwansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ku ba da kanku ga juna cikin ƙauna irin ta ’yan’uwa. Kowa yă yi ƙoƙari wajen girmama wani fiye da kansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |