Romawa 11:8 - Littafi Mai Tsarki8 Yadda yake a rubuce cewa, “Allah ya toshe musu basira, Ya ba su ido, ba na gani ba, Da kuma kunne, ba na ji ba, Har ya zuwa yau.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 kamar yadda yake a rubuce cewa, “Allah ya ba su ruhun ruɗewa, idanu don su kāsa gani, da kuma kunnuwa don su kāsa ji, har yă zuwa yau.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |