Romawa 11:6 - Littafi Mai Tsarki6 In kuwa na alheri ne, ba sauran cewa ya dogara ga aikin lada ke nan. In ba haka ba, ashe, alheri ba alheri ba ne kuma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 In kuwa na alheri ne, ba sauran cewa ya dogara ga ayyuka ke nan. In ba haka ba, ashe, alheri ba alheri ba ne kuma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |