Romawa 11:4 - Littafi Mai Tsarki4 Amma me Allah ya amsa masa? Cewa ya yi, “Na keɓe wa kaina mutum dubu bakwai waɗanda ba su taɓa durƙusa wa Ba'al ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Wace amsa ce Allah ya ba shi? “Na keɓe wa kaina dubu bakwai waɗanda ba su yi wa Ba’al sujada ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |