Romawa 11:33 - Littafi Mai Tsarki33 Zurfin hikimar Allah da na saninsa da rashin iyaka suke! Hukunce-hukuncensa sun fi gaban bincikewa, hanyoyinsa kuma sun fi gaban bin diddigi! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202033 Kai, zurfin yalwar hikima da kuma sanin Allah yana nan a yalwace! Hukunce-hukuncensa kuma su fi gaban bincike, hanyoyinsa kuwa sun wuce gaban ganewa! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |