Romawa 11:28 - Littafi Mai Tsarki28 A game da bishara kuma, maƙiyan Allah ne su, domin amfaninku ne kuwa. Amma a game da zaɓen Allah, su ƙaunatattunsa ne, albarkacin kakannin kakanninsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Game da zancen nan na bishara kuwa, su abokan gāba ne saboda ku; amma game da zaɓen kuwa, su ƙaunatattunsa ne, albarkacin kakannin kakanninsu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |