Romawa 11:26 - Littafi Mai Tsarki26 Ta haka nan ne Isra'ila duka za su sami ceto, kamar yadda yake a rubuce cewa, “Mai Ceto zai zo daga Sihiyona, Zai kuma kawar da rashin bin Allah daga zuriyar Yakubu,” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Ta haka kuwa za a ceci dukan Isra’ila, kamar yadda yake a rubuce cewa, “Mai ceto zai zo daga Sihiyona; zai kawar da rashin bin Allah daga Yaƙub. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |