Romawa 11:18 - Littafi Mai Tsarki18 kada ka yi wa sauran rassan alwashi. In kuwa ka yi, ka tuna fa, ba kai kake ɗauke da saiwar ba, saiwar ce take ɗauke da kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 kada ka yi taƙama cewa ka fi waɗancan rassan da aka sassare. In kuwa ka yi haka, to, ka yi la’akari da wannan. Ba kai ne kake taimakon saiwar ba, saiwar ce take taimakonka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |