Romawa 11:10 - Littafi Mai Tsarki10 Idonsu kuma yă shiga duhu, har su kasa gani, Ka kuma tanƙwara bayansu har abada.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Bari idanunsu su duhunta don kada su iya gani, bayansu kuma yă tanƙware har abada.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |