Romawa 10:9 - Littafi Mai Tsarki9 Wato, in kai da bakinka ka bayyana yarda, cewa Yesu Ubangiji ne, ka kuma gaskata a zuciyarka Allah ya tashe shi daga matattu, za ka sami ceto. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Cewa in ka furta da bakinka, “Yesu Ubangiji ne,” ka kuma gaskata a zuciyarka cewa Allah ya tā da shi daga matattu, za ka sami ceto. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |