Romawa 10:20 - Littafi Mai Tsarki20 Ishayan kuma ya fito gabagaɗi ƙwarai ya ce, “Waɗanda ba su neme ni ba, su suka same ni. Na bayyana kuma ga waɗanda ba su taɓa neman sanina ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Ishaya kuma ya fito gabagadi ya ce, “Waɗanda ba su neme ni ba, su suka same ni; Na bayyana kaina ga waɗanda ba su ma taɓa neman sanina ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |