Romawa 10:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ta ƙaƙa kuma za su yi wa'azi, in ba aikarsu aka yi ba? Kamar yadda yake a rubuce cewa, “Yaya zai kasance a isowar masu kawo bishara!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Kuma ta yaya za su yi wa’azi in ba an aike su ba? Kamar yadda yake a rubuce cewa, “Isowar masu kawo labari mai daɗi abu mai kyau ne ƙwarai!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |