13 “Duk wanda kuwa ya yi addu'a da sunan Ubangiji zai sami ceto.”
13 gama, “Duk wanda ya kira bisa sunan Ubangiji zai sami ceto.”
A sa'an nan ne zai zamanto kowa ya yi addu'a da sunan Ubangiji zai sami ceto.’
Amma dukan waɗanda suka nemi Ubangiji za su tsira. Kamar yadda Ubangiji ya ce, Akwai waɗanda suke a Dutsen Sihiyona da Urushalima Da za su tsira, Waɗannan da Ubangiji ya zaɓa za su tsira.”