Romawa 10:12 - Littafi Mai Tsarki12 Ai, ba wani bambanci a tsakanin Bayahude da Ba'al'umme. Ubangijin nan ɗaya shi ne Ubangijin kowa, mayalwacin baiwa ne kuma ga dukkan masu addu'a a gare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Gama ba bambanci tsakanin mutumin Yahuda da mutumin Al’ummai, Ubangijin nan ɗaya shi ne Ubangijin kowa yana kuma ba da albarka a yalwace ga duk masu kira gare shi, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |