Romawa 10:1 - Littafi Mai Tsarki1 Ya 'yan'uwa, muradin zuciyata da kuma roƙona ga Allah saboda su, shi ne su sami ceto. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 ’Yan’uwa, abin da zuciyata take so da kuma addu’ata ga Allah saboda Isra’ilawa shi ne su sami ceto. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |