Romawa 1:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ta wurinsa ne muka sami alheri da kuma manzanci, saboda sunansa dukan al'ummai su gaskata su yi biyayya, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Ta wurinsa da kuma saboda sunansa, muka sami alheri muka kuma zama manzanni don mu kira mutane daga cikin dukan Al’ummai zuwa ga biyayyar da take zuwa daga bangaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |