Romawa 1:26 - Littafi Mai Tsarki26 Don haka Allah ya sallama su ga mugayen sha'awace-sha'awace masu banƙyama, har matansu suka sauya ɗabi'arsu ta halal, da wadda take ta haram. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Saboda wannan, Allah ya yashe su ga sha’awace-sha’awacensu masu banƙyama. Har matansu suka sauya daga haɗuwar mace da miji wadda ita ce daidai bisa ga halitta zuwa haɗuwa da ’yan’uwansu mata wadda ba daidai ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |