Romawa 1:25 - Littafi Mai Tsarki25 saboda sun sauya gaskiyar Allah da ƙarya, har yi wa halitta ibada, sun kuma bauta mata, sun ƙi su yi wa Mahalicci, shi wanda yabo ya tabbata a gare shi har abada. Amin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Sun sauya gaskiyar Allah da ƙarya, suka kuma yi wa abubuwan da aka halitta sujada suna bauta musu a maimakon Mahalicci, wanda ake yabo har abada. Amin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |