Romawa 1:23 - Littafi Mai Tsarki23 Sun sauya ɗaukakar Allah marar mutuwa da misalin siffar mutum mai mutuwa, da ta tsuntsaye, da ta dabbobi, da kuma ta masu jan ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 suka kuma yi musayar ɗaukakar Allah marar mutuwa da siffofin da aka ƙera su yi kama da mutum mai mutuwa da tsuntsaye da dabbobi da kuma halittu masu ja da ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |